Wani hamshakin attajiri dan Japan Yusaku Maezawa yana gayyatar mutum takwas daga ko ina afadin duniya don su raka shi wata tafiya da yake son yi zuwa duniyar wata a jirgin SpaceX flight na Elon Musk. ...